Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walls: Handwriting on the wall of Belshazzar's palace

5 ayoyi · 48 fannoni

Ayoyi game da Handwriting on the wall of Belshazzar's palace

  1. Nan da nan sai ga yatsotsin hannun mutum sun bayyana, suna yin rubutu a kan shafen bangon, kusa da wurin da ake ajiye fitilar fadar sarki. Sarki kuwa yana ganin hannun yayinda yake rubutu.

  2. “Wannan shi ne rubutun da aka yi, Mene, mene, tekel, farsin

  3. “Abin da kalmomin nan suke nufi shi ne, “Mene, Allah ya ƙayyade yawan kwanakin mulkinka ya kuma kawo su ga ƙarshe.

  4. “Tekel, An kuma auna ka a ma’auni aka tarar ka kāsa.

  5. “Feres, An raba mulkinka aka ba wa Medes da Farisa.”