Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walls: Could be easily dug through
Ayoyi game da Could be easily dug through
Ba zan shiga shawararsu ba, ba zan shiga taronsu ba, gama sun kashe maza cikin fushinsu cikin ganin dama suka kashe bijimai.
Sa’an nan ya kawo ni mashigin filin. Na duba, na kuma ga rami a bango.
Ya ce mini, “Ɗan mutum, yanzu ka haƙa cikin bangon.” Da na haƙa cikin bangon sai na ga ƙofar shiga a can.
Yayinda suke kallo, ka huda katanga ka fitar da kayanka daga ciki.