Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walls: Danger of approaching too near to, in time of war

2 ayoyi · 48 fannoni

Ayoyi game da Danger of approaching too near to, in time of war

  1. wataƙila sarki yă husata, yă tambaye ka, ‘Me ya sa kuka je kusa da birnin don ku yi yaƙi? Ba ku san cewa za su yi harbi daga katanga ba?

  2. Wane ne ya kashe Abimelek ɗan Yerub-Beshet? Ba mace ce ta jefa dutsen niƙa a kansa daga katanga, ta haka ya mutu a Tebez ba? Me ya sa kuka je kurkusa da katangar?’ In ya tambaye ka wannan, sai ka ce masa, ‘Har bawanka Uriya mutumin Hitti ma ya mutu.’ ”