Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walls: Of the Church as a protection to the nation
Ayoyi game da Of the Church as a protection to the nation
Da a ce ita katanga ce, da sai mu gina hasumiyar azurfa a kanta. Da a ce ita ƙofa ce, da sai mun yi mata ƙyauren itacen al’ul.
Ni katanga ce kuma nonaina sun yi kamar hasumiya. Ta haka na zama idanunsa kamar wanda yake kawo gamsuwa.