Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walls: (Bowing or tottering,) of the wicked under judgments
Ayoyi game da (Bowing or tottering,) of the wicked under judgments
Har yaushe za ku tasar wa mutum guda? Dukanku ne za ku kā da shi wannan jinganannen bango, wannan rusasshen katanga?
wannan zunubi zai zama muku kamar bango mai tsayi, tsagagge da yake kuma fāɗuwa, da zai rushe nan da nan, ba tsammani.