Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walls: (Brazen,) of prophets in their testimony against the wicked
Ayoyi game da (Brazen,) of prophets in their testimony against the wicked
Zan mai da kai katanga ga wannan mutane, katanga mai ƙarfi na tagulla; za su yi yaƙi da kai amma ba za su yi nasara a kanka ba, gama ina tare da kai don in kuɓutar in kuma cece ka,” in ji Ubangiji.