Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walls: Frequently made of stone and wood together

2 ayoyi · 48 fannoni

Ayoyi game da Frequently made of stone and wood together

  1. Ya kamata sarki yă sani cewa mun je yankin Yahuda, zuwa gidan Allah mai girma. Muka ga mutanen suna ginin haikalin da manyan duwatsu, suna sa katakai a bangon. Ana aikin da ƙwazo, aikin kuma yana cin gaba sosai, suna kuma lura da shi.

  2. Duwatsun katanga za su yi kuka, ginshiƙan katako kuma za su amsa.