Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walls: Kept by watchmen night and day

2 ayoyi · 48 fannoni

Ayoyi game da Kept by watchmen night and day

  1. Masu gadi suka gamu da ni yayinda suke kai kawo a cikin birni. Suka yi mini dūka, suka yi mini rauni; suka ƙwace gyalena waɗannan masu gadin katanga!

  2. Na sa matsara a kan katangarki, ya Urushalima; ba za su taɓa yin shiru ba, dare da rana. Ku da kuke kira bisa sunan Ubangiji, kada ku ba kanku hutu,