Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Temple: Purified, and the commencement of his ministry

3 ayoyi · 49 fannoni

Ayoyi game da Purified, and the commencement of his ministry

  1. Saboda haka ya tuƙa bulala ta igiyoyi, ya kori duka daga filin haikali, har da tumaki da shanu; ya watsar da kuɗin masu canjin, ya birkice teburansu.

  2. Ga masu sayar da tattabaru kuwa ya ce, “Ku kwashe waɗannan daga nan! Don me za ku mai da gidan Ubana kasuwa!”

  3. Sai almajiransa suka tuna cewa a rubuce yake, “Himma saboda gidanka zai cinye ni.”