Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Temple: Resumed by Zerubbabel and Jeshua
Ayoyi game da Resumed by Zerubbabel and Jeshua
Sa’an nan Zerubbabel ɗan Sheyaltiyel da Yeshuwa ɗan Yozadak suka yi shiri suka kama aikin sāke gina gidan Allah a Urushalima. Annabawan Allah kuwa suna tare da su, suna taimakonsu.