Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Temple: Future glory of, predicted
Ayoyi game da Future glory of, predicted
Zan girgiza dukan al’ummai, marmarin kowace al’umma kuma zai taso, sa’an nan zan cika gidan nan da ɗaukaka,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki.
‘Da zinariya da azurfa duka nawa ne,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki.
‘Ɗaukakar gidan nan na yanzu za tă fi ɗaukakar gidan nan na dā,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki. ‘A wannan wuri kuma zan ba da salama,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki.”