Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Temple: Separation between the outer or Gentile court and that of the Jews alluded to

2 ayoyi · 49 fannoni

Ayoyi game da Separation between the outer or Gentile court and that of the Jews alluded to

  1. Amma yanzu a cikin Kiristi Yesu, ku da dā kuke can da nesa an kawo ku kusa ta wurin jinin Kiristi.

  2. Gama shi kansa shi ne salamarmu, shi ne ya kawo ƙungiyoyi biyu suka zama ɗaya, ya kuma rushe katangan nan ta ƙiyayya wadda ta raba mu.