Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Temple: His decree for building, predicted
Ayoyi game da His decree for building, predicted
wanda ya yi zancen Sairus ya ce, ‘Shi ne makiyayina zan kuma cika dukan abin da na gan dama; zai yi zancen Urushalima cewa, “Bari a sāke gina ta,” game da haikali kuma cewa, “Bari a kafa harsashinsa.” ’