Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Temple: Miraculously transported to a pinnacle of
Ayoyi game da Miraculously transported to a pinnacle of
Sai Iblis ya kai shi birni mai tsarki, ya kai shi can wuri mafi tsayi duka na haikali.
Sai Iblis, ya kai shi Urushalima ya sa ya tsaya a kan wuri mafi tsayi na haikali ya ce, “In kai Ɗan Allah ne, ka yi tsalle daga nan zuwa ƙasa.