Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Temple: Materials for building procured from Tyre and Sidon
Ayoyi game da Materials for building procured from Tyre and Sidon
Sai suka ba wa magina da kafintoci kuɗi, suka ba wa mutanen Sidon da na Taya abinci, da abin sha, da mai, don su kawo itatuwan al’ul a Yaffa daga Lebanon ta teku, yadda Sairus sarkin Farisa ya ba da umarni.