Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Second Temple: Grief of those who had seen the first temple

2 ayoyi · 49 fannoni

Ayoyi game da Grief of those who had seen the first temple

  1. Amma tsofaffin firistoci, da Lawiyawa, da shugabannin iyalai da yawa, waɗanda dā suka ga yadda haikali na farko yake, suka fashe da kuka mai ƙarfi sa’ad da suka ga an aza harsashin ginin wannan haikali, yayinda waɗansu kuma suka yi ihu da farin ciki.

  2. ‘Wane ne a cikinku ya ragu da ya ga wannan gida a darajarsa ta dā? Yaya yake a gare ku a yanzu? Bai yi kamar a bakin kome ba, ko ba haka ba?