Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of Christ: Strengthened by
Ayoyi game da Strengthened by
Ina iya yin kome ta wurin wannan wanda yake ba ni ƙarfi.
Amma Ubangiji ya tsaya tare da ni, ya kuma ba ni ƙarfi, don ta wurina a yi cikakkiyar shelar saƙon har Al’ummai duka su ji. Aka kuma cece ni daga bakin zaki.