Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of Christ: Bodies of, shall be changed by
Ayoyi game da Bodies of, shall be changed by
shi ne mai ikon kawo dukan abubuwa ƙarƙashin mulkinsa. Ta wurin ikon nan nasa zai sāke jikin nan namu na ƙasƙanci, yă mai da shi kamar jikin nan nasa na ɗaukaka.