Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of Christ: Everlasting
Ayoyi game da Everlasting
wanda shi kaɗai ne marar mutuwa wanda kuma yake zaune cikin hasken da ba ya kusatuwa, wanda babu wanda ya taɓa gani ko zai iya gani. A gare shi girma da iko su tabbata har abada. Amin.