Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of Christ: Is able to subdue all things
Ayoyi game da Is able to subdue all things
shi ne mai ikon kawo dukan abubuwa ƙarƙashin mulkinsa. Ta wurin ikon nan nasa zai sāke jikin nan namu na ƙasƙanci, yă mai da shi kamar jikin nan nasa na ɗaukaka.