Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of Christ: Ministers should make known
Ayoyi game da Ministers should make known
Ba mu bi tatsuniyoyin da aka ƙaga da wayo sa’ad da muka gaya muku game da ikon Ubangijinmu Yesu Kiristi da zuwansa ba, sai dai mu shaidu ne na ɗaukakarsa mai girma da muka gani da ido.