Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of Christ: Preserved by

2 ayoyi · 34 fannoni

Ayoyi game da Preserved by

  1. Shi ya sa nake shan wahalar da nake sha. Duk da haka ba na jin kunya, domin na san wanda na gaskata da shi, na kuma tabbata cewa yana iya kiyaye abin da na danƙa masa amana don wancan rana.

  2. Ubangiji zai cece ni daga kowane mugun hari yă kuma kai ni mulkinsa na sama lafiya. A gare shi ɗaukaka ta tabbata har abada abadin. Amin.