Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of Christ: His teaching
Ayoyi game da His teaching
Sa’ad da Yesu ya gama faɗin waɗannan abubuwa, sai taron mutanen suka yi mamakin koyarwarsa,
domin ya koyar kamar wani wanda yake da iko, ba kamar malamansu na dokoki ba.
Suka yi ta mamakin koyarwarsa, domin saƙonsa yana da iko.