Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of Christ: As man, is from the Father
Ayoyi game da As man, is from the Father
yadda Allah ya shafe Yesu Banazare da Ruhu Mai Tsarki da kuma iko, da kuma yadda ya zaga ko’ina yana aikata alheri yana kuma warkar da dukan waɗanda suke ƙarƙashin ikon Iblis, domin Allah yana tare da shi.