Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of Christ: Shall be specially manifested at his second coming

2 ayoyi · 34 fannoni

Ayoyi game da Shall be specially manifested at his second coming

  1. “Sa’an nan, mutane za su ga Ɗan Mutum yana zuwa cikin gizagizai da iko, da ɗaukaka mai girma.

  2. Ba mu bi tatsuniyoyin da aka ƙaga da wayo sa’ad da muka gaya muku game da ikon Ubangijinmu Yesu Kiristi da zuwansa ba, sai dai mu shaidu ne na ɗaukakarsa mai girma da muka gani da ido.