Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of Christ: Over all things
Ayoyi game da Over all things
Uban yana ƙaunar Ɗan ya kuma danƙa kome a hannuwansa.
Allah ya sa kome a ƙarƙashin ikonsa, ya kuma ba shi iko a kan kome don amfanin ikkilisiya.