Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of Christ: Overcoming the world
Ayoyi game da Overcoming the world
“Na faɗa muku waɗannan abubuwa ne, domin a cikina ku sami salama. A duniyan nan za ku sha wahala. Amma ku yi ƙarfin hali! Na yi nasara a kan duniya.”