Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Power of Christ: Destroying the works of Satan
Ayoyi game da Destroying the works of Satan
Duk mai aikata abin da yake zunubi shi na Iblis ne, domin Iblis mai aikata zunubi ne tun farko. Dalilin da ya sa Ɗan Allah ya bayyana kuwa shi ne don yă rushe aikin Iblis.