Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Syria: Subdued and its inhabitants taken captive by Assyria
Ayoyi game da Subdued and its inhabitants taken captive by Assyria
Sai sarkin Assuriya ya ji roƙonsa. Ya tashi ya fāɗa wa Damaskus da hari ya kuma kame ta. Ya kwashi mazaunanta zuwa Kir, ya kuma kashe Rezin.