Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Syria: Paul preaches in
Ayoyi game da Paul preaches in
Ya ratsa ta Suriya da Silisiya, yana ƙarfafa ikkilisiyoyi.
Bulus kuwa ya ci gaba da zama a Korint na ’yan kwanaki. Sa’an nan ya bar ’yan’uwa ya shiga jirgin ruwa zuwa Suriya tare da Firiskila da Akwila. Kafin ya tashi, ya aske kansa a Kenkireya saboda alkawarin da ya yi.
Bayan muka hangi Saifurus muka wuce shi ta kudu, sai muka ci gaba zuwa Suriya. Muka sauka a Taya, inda jirgin ruwanmu zai sauke kayansa.
Daga baya sai na tafi Suriya da Silisiya.