Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Syria: Joined with Israel against Ahaz and besieged Jerusalem
Ayoyi game da Joined with Israel against Ahaz and besieged Jerusalem
Sai Rezin sarkin Aram, da Feka ɗan Remaliya sarkin Isra’ila suka haura don su kai wa Urushalima hari, suka kuma kewaye Ahaz, amma ba su iya shan ƙarfinsa ba.
Amma Ahaz ya ce, “Ba zan nema ba; ba zan gwada Ubangiji ba.”