Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Syria: People of, colonized in Samaria by the king of Assyria
Ayoyi game da People of, colonized in Samaria by the king of Assyria
Sarkin Assuriya ya kawo mutane daga Babilon, Kuta, Afa, Hamat da Sefarfayim ya zaunar da su a garuruwan Samariya don su maya gurbin Isra’ilawa. Suka mallaki Samariya suka kuma zauna a garuruwansu.