Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Syria: Its inhabitants to be captives
Ayoyi game da Its inhabitants to be captives
Ga abin da Ubangiji ya ce, “Saboda zunubai uku na Damaskus, har guda huɗu ma, ba zan fasa hukunta su ba. Domin sun ci zalunci Gileyad zalunci mai tsanani,