Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Syria: Retook Elath and drove out the Jews
Ayoyi game da Retook Elath and drove out the Jews
A wannan lokaci, Rezin sarkin Aram ya sāke ƙwato Elat wa Aram ta wurin korar Yahuda. Sa’an nan mutanen Edom suka mamaye Elat suna kuwa zaune a can har yau.