Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Syria: Harassed by frequent incursions of

2 ayoyi · 61 fannoni

Ayoyi game da Harassed by frequent incursions of

  1. To, daga cikin hare haren da mutanen Aram suke kaiwa, sai suka kama wata yarinya daga ƙasar Isra’ila, aka sa ta zama mai yi wa matar Na’aman aiki.

  2. Saboda haka aka shirya musu babban liyafa, bayan sun ci, suka kuma sha, sai ya tura su zuwa wurin maigidansu. Ta haka ’yan harin Aram suka daina kai hari a yankin Isra’ila.