Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Syria: The fame of Jesus extended over
Ayoyi game da The fame of Jesus extended over
Labarinsa ya bazu ko’ina a Suriya, mutane kuwa suka kawo masa dukan waɗanda suke fama da cututtuka iri-iri, da waɗanda suke da zafin ciwo, da masu aljanu, da waɗanda suke masu farfaɗiya, da shanyayyu, ya kuwa warkar da su.