Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Syria: Called Aram, from the son of Shem

5 ayoyi · 61 fannoni

Ayoyi game da Called Aram, from the son of Shem

  1. ’Ya’yan Shem maza su ne, Elam, Asshur, Arfakshad, Lud da Aram.

  2. ’Ya’yan Aram maza su ne, Uz, Hul, Geter da Mash.

  3. Sai Bala’am ya furta abin da Allah ya faɗa masa ya ce, “Balak ya kawo ni daga Aram, sarkin Mowab ya kawo ni daga gabashin duwatsu. Ya ce, ‘Zo, ka la’anta mini Yaƙub; zo, ka tsine Isra’ila.’

  4. ’Ya’yan Shem maza su ne, Elam, Asshur, Arfakshad, Lud da Aram. ’Ya’yan Aram maza su ne, Uz, Hul, Geter da Meshek.

  5. (Amma Geshur da Aram suka ƙwace Hawwot Yayir da kuma Kenat tare da ƙauyukan kewayenta, garuruwa sittin.) Dukan waɗannan su ne zuriyar Makir mahaifin Gileyad.