Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spear: The head of iron or brass

2 ayoyi · 26 fannoni

Ayoyi game da The head of iron or brass

  1. Ƙotar kibiyarsa kuwa kamar sandar saƙar igiya take, ƙarfen kibiyar kuma nauyinsa ya kai shekel ɗari shida. Mai riƙe masa garkuwa yana tafe a gabansa.

  2. Ishbi-Benob kuwa, wani daga zuriyar Rafa, wanda nauyin kan māshinsa na tagulla ya yi shekel ɗari uku, wanda yake kuma da sabon māshi, ya ce zai kashe Dawuda.