Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spear: Furbished before war
Ayoyi game da Furbished before war
Ku shirya dawakai, ku sa musu sirdi! Ku tsaya a wurarenku saye da hulunan kwano a kai! Ku wasa māsunku, ku yafa kayan yaƙinku!