Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spear: Probably pointed at both ends
Ayoyi game da Probably pointed at both ends
Amma Asahel ya ƙi yă bar fafararsa; saboda haka Abner ya soki Asahel da māshinsa a ciki; har māshin ya fita ta bayansa. Nan take ya fāɗi, ya mutu. Kowa da ya zo wurin da Asahel ya fāɗi, ya mutu, sai yă tsaya.