Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spear: First mention of, in Scripture
Ayoyi game da First mention of, in Scripture
Sai Ubangiji ya ce wa Yoshuwa, “Ka riƙe māshin da yake hannunka ka nuna wajen Ai, gama zan ba da birnin a hannunka.” Yoshuwa kuwa ya miƙa māshin ta wajen Ai.