Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spear: Frequently used by horse soldiers
Ayoyi game da Frequently used by horse soldiers
Mahaya dawakai sun kunno kai, takuba suna walƙiya, māsu kuma suna ƙyali; ga ɗumbun da aka kashe ga tsibin matattu, gawawwaki ba iyaka, mutane suna tuntuɓe da gawawwaki,