Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spear: Darts
Ayoyi game da Darts
Yowab ya ce, “Ba zan ɓata lokaci da kai ba.” Saboda haka sai ya ɗauki māsu uku a hannunsa ya zura su a ƙahon zuciyar Absalom, tun Absalom yana da sauran rai a maƙale a itacen oak.
Takobi ba ta iya yankanta, kibiya ko māshi ba sa iya huda ta.
Kulki a gare ta kamar ciyawa ne, tana dariyar wucewar māshi.