Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spear: Frequently used

2 ayoyi · 26 fannoni

Nemi "Spear"

Ayoyi game da Frequently used

  1. Saboda haka na sa jama’a su ja ɗamara bisa ga iyalinsu a bayan katanga, a wuraren da ba a gina ba. Suna riƙe da takuba, da māsu, da bakkuna.

  2. Daga wannan rana zuwa gaba, rabin mutane suka yi aiki, yayinda sauran rabin suka kintsa da māsu, da garkuwa, da bakkuna da makamai. Shugabanni suka goyi bayan dukan mutanen Yahuda