Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Solomon: Their influence over him
Ayoyi game da Their influence over him
Yayinda Solomon yake tsufa, matansa suka juye zuciyarsa ga bin waɗansu alloli, zuciyarsa kuwa ba tă bi Ubangiji Allahnsa ɗungum kamar yadda zuciyar Dawuda mahaifinsa ta kasance ba.