Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Solomon: Named Jedidiah, by Nathan the prophet
Ayoyi game da Named Jedidiah, by Nathan the prophet
Sai Dawuda ya yi wa matarsa Batsheba ta’aziyya, ya kuma tafi wurinta ya kwana da ita. Ta kuma haifi ɗa, suka ba shi suna Solomon. Ubangiji ya ƙaunace shi;
kuma saboda Ubangiji ya ƙaunace shi, sai ya aika da saƙo ta wurin annabi Natan yă ba shi suna Yedidiya.