Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Solomon: Has seven hundred wives and three hundred concubines
Ayoyi game da Has seven hundred wives and three hundred concubines
Sarkin ba zai auri mata masu yawa ba, in ba haka ba zuciyarsa za tă karkata. Ba zai tara azurfa da zinariya da yawa ba.
Ya auri mata ɗari bakwai, haifaffun gidan sarauta, da kuma ƙwarƙwarai ɗari uku. Matan nan nasa suka karkatar da shi.