Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Solomon: Marries one of Pharaoh's daughters
Ayoyi game da Marries one of Pharaoh's daughters
Solomon ya haɗa kai da Fir’auna sarkin Masar, ya kuwa auri ’yarsa. Ya kawo ta cikin Birnin Dawuda kafin yă gama ginin fadarsa, da haikalin Ubangiji, da kuma katanga kewaye da Urushalima.