Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Solomon: Oppressions of

2 ayoyi · 46 fannoni

Ayoyi game da Oppressions of

  1. “Mahaifinka ya sa mana kaya mai nauyin gaske, amma yanzu ka sassauta wannan aiki mai zafi, da kuma kaya masu nauyin da ya sa a kanmu, mu kuwa za mu bauta maka.”

  2. “Mahaifinka ya sa mana kaya masu nauyi a kanmu, amma yanzu ka sauƙaƙa mana aiki mai zafin nan da kuma kaya masu nauyin da ya sa a kanmu, mu kuwa za mu bauta maka.”