Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanctification: Through the word of God
Ayoyi game da Through the word of God
Ka tsarkake su ta wurin gaskiya; maganarka ce gaskiya.
Saboda su ne na tsarkake kaina, domin su ma a tsarkake su da gaske.
Ya mai da ikkilisiya ta zama mai tsarki ta wurin ikon maganarsa, ya kuma tsabtacce ta ta wurin wanke ta da ruwa.